00:36

00:36
Ƙarin Bidiyoyi
Jiragen ruwan Iran masu gudun tsiya na tsintiri a mashigar Hormuz, in ji gidan talabjin din gwamnati
Sabon shugaban kasar Benin ya kai ziyara Nijar
Shugaban Nijar, Abdourahamane Tiani ya karɓi baƙuncin sabon shugaban Benin, Romuald Wadagni, wanda ya kai ziyarar da aka daɗe ba a gani daga shugaban Benin ba zuwa Niamey. Ziyarar na nuni da raguwar tsamin dangantaka tsakanin ƙasashen biyu.
Ƙarin Bidiyoyi
Jiragen ruwan Iran masu gudun tsiya na tsintiri a mashigar Hormuz, in ji gidan talabjin din gwamnati