| Hausa
Shugaba Erdogan ya karbi bakuncin Tiani na Nijar a birnin Ankara na Turkiyya
00:34
Shugaba Erdogan ya karbi bakuncin Tiani na Nijar a birnin Ankara na Turkiyya
Shugaba Recep Erdogan na Turkiyya ya gana da takwaransa na Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahamane Tiani a birnin Ankara ranar Alhamis.

Shugaba Recep Erdogan ne ya gayyaci takwaran nasa na Nijar don sake duba duk ɓangarori na dangataka tsakanin Turkiyya da Nijar, kuma za a yi nazari kan matakai na sake haɓaka haɗin kai,” in ji sanarwar gwamnatin Turkiyya. Wannan ziyara ita ce ta farko da Shugaba Tiani na Nijar ya kai wata ƙasa ta duniya ba a nahiyar Afirka ba.

Ƙarin Bidiyoyi
Jam'iyyun siyasa da 'yantakararsu a zaben shugaban kasa na 2027
Gobarar New Delhi ta halaka mutum 21
Ojude Oba: Bikin al'adar gargajiya da ake gudanarwa bayan babbar Sallah
Jiragen ruwan Iran masu gudun tsiya na tsintiri a mashigar Hormuz, in ji gidan talabjin din gwamnati
''Dole mu kashe tunanin za a iya samar da kasar Falasdinawa''
Sabon shugaban kasar Benin ya kai ziyara Nijar
Iran ta sanar da 'harin ramuwar gayya' a tekun Oman
Isra'ila ta kai hare-hare da dama a kusa da asibitin Jabal Amel a Lebanon
Batun satar dalibai da malamai a jihar Oyon Nijeriya
Mutum-mutumi da jirage marasa matuka sun kayatar da 'yan kallo