| Hausa
''Dole mu kashe tunanin za a iya samar da kasar Falasdinawa''
00:49
''Dole mu kashe tunanin za a iya samar da kasar Falasdinawa''
“Na jagoranci aikin kawar da wannan mummunan ra’ayi na raba ƙasa tare da miƙa wasu yankuna.”

Ministan Kuɗi na Isra’ila mai ra’ayin riƙau, Bezalel Smotrich, wanda kuma minista ne a Ma’aikatar Tsaro, ya yi kira da a rusa Hukumar Falasɗinawa tare da ba wa Isra’ila cikakken iko a yankin Yammacin Kogin Jordan da aka mamaye, yayin da kuma ya yi ikirarin cewa ba a gina sabbin matsugunan Yahudawa ba, a wata hira da ya yi da kafar yada labarai ta cikin gida a Isra’ila.

Ƙarin Bidiyoyi
Shugaba Erdogan ya karbi bakuncin Tiani na Nijar a birnin Ankara na Turkiyya
Jam'iyyun siyasa da 'yantakararsu a zaben shugaban kasa na 2027
Gobarar New Delhi ta halaka mutum 21
Ojude Oba: Bikin al'adar gargajiya da ake gudanarwa bayan babbar Sallah
Jiragen ruwan Iran masu gudun tsiya na tsintiri a mashigar Hormuz, in ji gidan talabjin din gwamnati
Sabon shugaban kasar Benin ya kai ziyara Nijar
Iran ta sanar da 'harin ramuwar gayya' a tekun Oman
Isra'ila ta kai hare-hare da dama a kusa da asibitin Jabal Amel a Lebanon
Batun satar dalibai da malamai a jihar Oyon Nijeriya
Mutum-mutumi da jirage marasa matuka sun kayatar da 'yan kallo