A faɗin kasar, manyan jam’iyyun siyasa sun gudanar da zabukan fitar da gwani domin zaben wanda zai wakilce su, yayin da wasu kuma suka amince da tsarin maslaha (wato Consensus).

04:28

04:28
Ƙarin Bidiyoyi
Jiragen ruwan Iran masu gudun tsiya na tsintiri a mashigar Hormuz, in ji gidan talabjin din gwamnati
Jam'iyyun siyasa da 'yantakararsu a zaben shugaban kasa na 2027
Yayin da ya rage kimanin watanni bakwai kafin a gudanar da babban zaɓe a Nijeriya, jam’iyyun siyasa a ƙasar sun bayyana sunayen mutanen da za su yi musu takara a zaɓen shekarar 2027.
Ƙarin Bidiyoyi
Jiragen ruwan Iran masu gudun tsiya na tsintiri a mashigar Hormuz, in ji gidan talabjin din gwamnati