| Hausa
“Muna jira Majalisar Kasa ta aiko mana Kudirin ‘Yansandan Jihohi”
Afirka
“Muna jira Majalisar Kasa ta aiko mana Kudirin ‘Yansandan Jihohi”
Kakakin Majalisar Dokokn Jihar Kano Jibril Ismail Falgore ya bayyana cewa har yanzu suna jiran majalisar ƙasa ta aike wa majalisun dokoki na jihohi Ƙudirin Dokar 'Yansandan Jihohi domin nazarinta da ɗaukar matakin da ya dace.

Falgore ya bayyana haka ne yayin da yake tattaunawa da TRT Afirka Hausa a Kano.

Ƙarin Bidiyoyi
Nazari kan shirin tsawaita wa’adin mulkin shugaban kasa da ‘yanmajalisa a Ghana
Yadda matatar mai ta Doso za ta habaka makamashi a Nijar idan an gina ta
Tsokaci kan zaben gwamna a jihar Osun
Nijeriya na duba yiwuwar sauya tsarin sayar da danyen mai don taimaka wa matatun man kasar
Shugaban Turkiyya Erdogan ya karbi bakuncin takwaransa na Falasdinu
'Yan Nijeriya sun kashe Naira triliyan 6.6 a sayan data a shekara ɗaya
Shin asiri aka yi wa makarantunmu? - Ɗan Bello
Ankara da Istanbul: Mene ne bambancinsu?
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya