Mutane da dama suna zaton Istanbul ne babban birnin ƙasar. Wataƙila suna wannan zato ne saboda birni ne da ake hada-hada. Amma a haƙiƙanin gaskiya Ankara shi ne babban birnin ƙasar. Ga ƙarin bayani game da waɗannan muhimman birane na duniya.


Ƙarin Bidiyoyi
Ankara da Istanbul: Mene ne bambancinsu?
Kun san bambanci tsakanin biranen Istanbul da Ankara da ke ƙasar Turkiyya?
Ƙarin Bidiyoyi