Kungiyar masu matatun mai ta ƙasar (CORAN) ta bayyana cewa Nijeriya na duba yiwuwar yi wa dokokin raba mai da farashinsa gyara domin taimaka wa masu tace mai na cikin gida, ciki har da Matatar Mai ta Dangote.


Ƙarin Bidiyoyi
Nijeriya na duba yiwuwar sauya tsarin sayar da danyen mai don taimaka wa matatun man kasar
Nijeriya na duba yiwuwar yin sauye-sauye a tsarin raba ɗanyen mai da kuma farashin man fetur domin inganta hanyoyin da masu tace mai a cikin kasar za su samu ɗanyan mai cikin sauƙi.
Ƙarin Bidiyoyi