Ana zargin ɗan kwangilar da watsi da aikin bayan ya haƙe hanyar, abin da ya haifar da ramuka kuma ya sa da ƙyar ake iya bin ta, musamman idan an yi ruwan sama.


Ƙarin Bidiyoyi
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Mazauna Sreepur a Bangaladesh sun yi dashen shinkafa kan wata hanya da ba a kammala aikinta ba a ranar 3 ga Agusta don nuna rashin amincewa kan shafe kusan shekara biyu da dakatar da aikin hanyar.
Ƙarin Bidiyoyi