Kun taɓa yin mamaki yadda wasu mutane ba sa kuka idan manyan ƙalubalen rayuwa sun fuskance su, amma sukan fashe da kuka idan suka sha kaye a wasan ƙwallon ƙafa.
Mun yi nazari kan wannan lamari.