| Hausa
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Afirka
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Wasu shugabannin kasashen Afrika uku — wato na Ghana, da na Rwanda da kuma na Uganda — sun fito fili suna jan kunnen jama’a game da yadda wasu cututtuka suke kassara lafiyar al’ummarsu.

Shugabannin sun bayyana cewa cin abincin dare a makare da shan kayan zaki da shan giya da cin burodi da rashin motsa jiki suna cikin dalilan da suke haifar da cututtuka kamar ciwon siga da kansa da ciwon zuciya da hawan jini da sauransu.

Ƙarin Bidiyoyi
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore
Kashi 29 na malaman makaranta a Borno na iya barin aiki - Rahoto
Shin ina Shugaban Kamaru Paul Biya Yake?