Rahoton Arzikin Afirka na 2025 na Henley & Partners da New World Wealth ya ce Nijeriya tana da masu irin wannan arziki har mutum 7,200.


Ƙarin Bidiyoyi
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Nijeriya ce ƙasa ta huɗu a Afirka da take da attajiran da arzikinsu ya kai dala miliyan ɗaya, amma kuma ta rasa kusan rabin masu arzikin ta cikin shekaru 10.
Ƙarin Bidiyoyi