| Hausa
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
A karon farko, Saudiyya ta fito fili ta haɗa gwiwa da Amurka wajen kai hari kan wata ƙungiya mai goyon bayan Iran a Iraƙi.

Shin wannan ne farkon shiga yaƙi kai-tsaye tsakanin Saudiyya da Iran? Kuma me hakan zai iya haifar wa yankin Gabas ta Tsakiya da tattalin arzikin duniya? Ga cikakken bayani.

Ƙarin Bidiyoyi
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore
Kashi 29 na malaman makaranta a Borno na iya barin aiki - Rahoto
Shin ina Shugaban Kamaru Paul Biya Yake?