| Hausa
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore
Afirka
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore
Traoré ya bayyana hakan ne cikin wani saƙon bidiyo da ya aika wa al'ummar ƙasar.

Shugaban Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traoré, ya yi kira ga matasa da su yi taka-tsantsan da abin da ya kira "'yan mulkin mallaka", yana mai zarginsu da ƙoƙarin jan hankalin matasa domin su "ci amanar" ƙasarsu.

Ƙarin Bidiyoyi
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Kashi 29 na malaman makaranta a Borno na iya barin aiki - Rahoto
Shin ina Shugaban Kamaru Paul Biya Yake?