Rahoton ya yi ƙiyasin cewa kashi 29 cikin 100 na malamai a jihar suna cikin yanayin tsananin damuwa (wato High levels of stress) da matsin lamba, kuma suna cikin haɗarin barin aikinsu na koyarwa, kamar yadda rahoton Cibiyar Nazarin Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka (CSEA) ya bayyana.


Ƙarin Bidiyoyi
Kashi 29 na malaman makaranta a Borno na iya barin aiki - Rahoto
Wani sabon rahoto ya ƙara fito mawuyacin halin da malaman makaranta suke ciki a yankunan da rikici ya shafa a Jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya,
Ƙarin Bidiyoyi