| Hausa
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Siyasa
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Shin kun san akwai ƙasar da za a iya cin tararku idan ba ku fita ka kaɗa ƙuri'a ba?

A Australia fita yin zaɓe wajibi ne ba zaɓi ba, kuma idan ba ka yi ba, to za a ci ka tarar dalar ƙasar 20, kwatankwacin naira 20,000. Idan kuma abin ya kai aka dangana da kotu to tarar za ta kai kusan naira 280,000.

Ƙarin Bidiyoyi
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore
Kashi 29 na malaman makaranta a Borno na iya barin aiki - Rahoto
Shin ina Shugaban Kamaru Paul Biya Yake?