Ku biyo mu cikin wannan bidiyon don jin yadda lamarin yake da abin da masu binciken suka gano.


Ƙarin Bidiyoyi
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Tabbas, abin da mamaki, to amma wani rahoto da aka fitar kwanan nan ya nuna cewa matsalolin rayuwa da damuwa kan yadda za a samu abubuwan buƙatu na yau da kullum suna shafar yadda ƙwaƙwalwa take aiki.
Ƙarin Bidiyoyi