A wata hira ta musamman da TRT Afrika Hausa ta yi da shi, ya kuma yi ƙarin bayani dangane da yadda ya buɗe Kasuwar Bello da kuma yadda yake haɗa kasuwanci da kuma aikinsa na koyarwa.


Ƙarin Bidiyoyi
Shin asiri aka yi wa makarantunmu? - Ɗan Bello
Fitaccen ɗan gwagwarmayar nan Bello Galadanchi ya bayyana dalilin da ya sa ya fara gyaran makarantun gwamnati da kuma yin rijiyoyin burtsatse ga al’ummomi marasa gata a Nijeriya
Ƙarin Bidiyoyi