Duk da cewa kamfanonin sadarwa na fuskantar ƙarin kuɗaɗen gudanar da ɗimbin bayanan intanet da ake amfani da su.
To amma a ɓangare ɗaya, masana na gargaɗin cewa yawan amfani da kafofin sada zumunta ta hanyoyin da ba su da ce ba, musamman kallon gajerun bidiyoyi da ba su da wani amfani na da illoli ga ƙwaƙwalwa da ma ci-gaba.
Ku kalli wannan bidiyon, sannan ku je comment section ku bayyana mana a tunaninku nawa kuke kashewa a wajen sayen data, sannan waɗannen irin abubuwa kuka fi kalla a soshiyal media?
