| Hausa
Yadda matatar mai ta Doso za ta habaka makamashi a Nijar idan an gina ta
Afirka
Yadda matatar mai ta Doso za ta habaka makamashi a Nijar idan an gina ta
Nijar ta kama hanyar gagarumin sauyi ta fuskar makamashi, inda ta cim ma sabuwar yarjejeniya ta gina babbar matatar mai da sauran sinadarai masu alaka da mai, wacce za ta riƙa tace ganga dubu 100 a kowace rana.

Ga ƙarin bayani kan matakin na gwamnatin Nijar da kuma irn alfanun da za a samu ta fuskar tattalin arziki idan aka gina matatar man ta Dosso.

Ƙarin Bidiyoyi
Nazari kan shirin tsawaita wa’adin mulkin shugaban kasa da ‘yanmajalisa a Ghana
“Muna jira Majalisar Kasa ta aiko mana Kudirin ‘Yansandan Jihohi”
Tsokaci kan zaben gwamna a jihar Osun
Nijeriya na duba yiwuwar sauya tsarin sayar da danyen mai don taimaka wa matatun man kasar
Shugaban Turkiyya Erdogan ya karbi bakuncin takwaransa na Falasdinu
'Yan Nijeriya sun kashe Naira triliyan 6.6 a sayan data a shekara ɗaya
Shin asiri aka yi wa makarantunmu? - Ɗan Bello
Ankara da Istanbul: Mene ne bambancinsu?
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya