A ƙarshen wannan makon ne Hukumar Zaben Nijeriya INEC za ta gudanar da zaben gwamna a Jihar Osun. Gwamna mai ci Ademola Adeleke na jam’iyyar Accord, Bola Oyebamiji na jam’iyyar APC, da kuma ɗan takarar jam’iyyar ADC, Najeem Salaam, ne manyan ’yan takarar da za su fafata a zaben.


Ƙarin Bidiyoyi
Tsokaci kan zaben gwamna a jihar Osun
Me ya sa zaɓen yake ɗaukan hankali? Ku kalli wannan bidiyon don jin wasu daga cikin dalilan.
Ƙarin Bidiyoyi