| Hausa
Nazari kan shirin tsawaita wa’adin mulkin shugaban kasa da ‘yanmajalisa a Ghana
Afirka
Nazari kan shirin tsawaita wa’adin mulkin shugaban kasa da ‘yanmajalisa a Ghana
Gwamnatin ƙasar Ghana ta amince a hukumance da shawarwarin tsawaita wa’adin mulkin shugaban ƙasa da na ’yan majalisar dokoki, daga shekaru huɗu zuwa shekaru biyar.

A kwanakin baya ne Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Gwamnatin Ƙasar, Dr. Dominic Ayine ya sanar da wannan mataki, inda ya bayyana cewa majalisar ministoci ta amince da shawarwarin da Kwamitin Nazari kan Kundin Tsarin Mulki ya gabatar, wanda Shugaba John Dramani Mahama ya kafa

Ƙarin Bidiyoyi
“Muna jira Majalisar Kasa ta aiko mana Kudirin ‘Yansandan Jihohi”
Yadda matatar mai ta Doso za ta habaka makamashi a Nijar idan an gina ta
Tsokaci kan zaben gwamna a jihar Osun
Nijeriya na duba yiwuwar sauya tsarin sayar da danyen mai don taimaka wa matatun man kasar
Shugaban Turkiyya Erdogan ya karbi bakuncin takwaransa na Falasdinu
'Yan Nijeriya sun kashe Naira triliyan 6.6 a sayan data a shekara ɗaya
Shin asiri aka yi wa makarantunmu? - Ɗan Bello
Ankara da Istanbul: Mene ne bambancinsu?
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya