Kafofin watsa labaran Venezuela sun bayar da rahoton lalacewar gidaje a yankuna da dama, yayin da ɗaukewar hanyoyin sadarwa a wasu birnen ya ke kawo cikas a ƙoƙarin tantance yawan mutanen da suka mutu da kuma irin asarar da aka yi.

00:33

00:33
Ƙarin Bidiyoyi
Tagwayen girgizar kasa sun afka wa Venezuela
Ƙarfafan girgizar ƙasar biyu masu maki 7.2 da 7.5 sun afka wa Venezuela da tazarar sakan 39 tsakaninsu.
Ƙarin Bidiyoyi