| Hausa
Jiragen yakin Pakistan sun yi wa Shugaban Iran rakiya
00:31
Jiragen yakin Pakistan sun yi wa Shugaban Iran rakiya
Bayan ya shiga sararin samaniyar kasar, jirgin na shugaban Iran ya samu rakiyar jiragen yaƙi na Rundunar Sojan Saman Pakistan.

Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya isa Pakistan a ranar 23 ga watan Yuni bisa gayyatar Firaminista Shehbaz Sharif da Hafsan sojojin ƙasar Asim Munir a wata ziyarar aiki ta kwana ɗaya, wacce take zama ziyararsa ta farko wata ƙasar wajen tun daga fara yaƙin Amurka da Isra’ila kan Iran a ƙarshen Fabrairu.

Ƙarin Bidiyoyi
Sojojin Nijeriya sun kubutar da mutane daga hannun 'yanta'adda
Sojojin Isra'ila sun kama wani yaro Bafalasdine a Gabar Yamma da aka mamaye
Tagwayen girgizar kasa sun afka wa Venezuela
Isra'ila na karbar haraji daga Coci, ba kamar Daular Osmaniyya ba
'Ni ban ga irin yunwar da mutane suke magana a kai ba'
Jagororin cocin Girka da Latin da ke Kudus sun ziyarci Birnin Gaza
Wani abu ya fashe a wajen ajiye iskar gas a Qatar
Matsalar daukar doka a hannu da kisan gilla
Daukakar da wakar Nana Fatima ta jawo mana
Tesla ta afka wani gida, ta yi ajalin tsohuwa mai shakara 76