Wannan mummunan lamari ya faru ne bayan yaduwar jita-jitar cewa matar, mai suna Ummulkhairi, tana sace yara a Marabar Jos, da ke ƙaramar hukumar Igabi a Jihar Kaduna a karshen makon jiya

03:24

03:24
Ƙarin Bidiyoyi
Matsalar daukar doka a hannu da kisan gilla
Kisan wata matar aure da wasu matasa suka yi kuma suka ƙona gawarta a Jihar Kaduna ya kara fito da girmar matsalar yadda jama’a suke daukar doka a hannunsu bayan an zargi mutum da aikata wani babban laifi.
Ƙarin Bidiyoyi