| Hausa
Daukakar da wakar Nana Fatima ta jawo mana
06:10
Daukakar da wakar Nana Fatima ta jawo mana
A baya bayan nan, sha'iri Babangida Mafaka da tawagar 'yan amshinsa sun karaɗe shafukan sada zumunta da muhawara har ma a tsakanin waɗanda ba Musulmai ba.

Waƙoƙinsa da yadda 'yan amshin irinsu Sakina ke tafiyar da begen sun ja hankulan jama'a sosai. Ga abin da suka shaida wa TRT Afrika Hausa na irin nasarori da suka samu da ma matsalolin da suke fuskanta.

Ƙarin Bidiyoyi
Sojojin Nijeriya sun kubutar da mutane daga hannun 'yanta'adda
Sojojin Isra'ila sun kama wani yaro Bafalasdine a Gabar Yamma da aka mamaye
Tagwayen girgizar kasa sun afka wa Venezuela
Isra'ila na karbar haraji daga Coci, ba kamar Daular Osmaniyya ba
'Ni ban ga irin yunwar da mutane suke magana a kai ba'
Jiragen yakin Pakistan sun yi wa Shugaban Iran rakiya
Jagororin cocin Girka da Latin da ke Kudus sun ziyarci Birnin Gaza
Wani abu ya fashe a wajen ajiye iskar gas a Qatar
Matsalar daukar doka a hannu da kisan gilla
Tesla ta afka wani gida, ta yi ajalin tsohuwa mai shakara 76