Babban malamin cocin Latin na Birnin Kudus Cardinal Peirbattista Pizzaballa da babban limamin cocin Girka, Theophilos III sun ziyarci Birnin Gaza a wata ziyara da ke da manufar tallafa wa yankunan Kiristoci ‘yan kadan Falasdinawa da ke karkashin mamaya da ma sauran jama’a.

00:38

00:38
Ƙarin Bidiyoyi
Jagororin cocin Girka da Latin da ke Kudus sun ziyarci Birnin Gaza
Ziyarar ta zo a lokacin da Kiristocin Gaza su kimanin 1,000, tare da sauran jama’ar yankin, ke fuskantar tirsasawar barin matsugunansu, hantara da rashin tsaro sakamakon mamayar Isra’ila.
Ƙarin Bidiyoyi