An kwantar da direban motar a asibiti, kuma ya shaida wa masu bincike cewa tsarin taimaka wa direba wajen tuƙi (driving assistance system) yana aiki a lokacin hatsarin. Sai dai hukumomi ba su tabbatar da ko wani tsarin tuƙi mai sarrafa kansa (self-driving feature) ne yake aiki a lokacin ba.

00:14

00:14
Ƙarin Bidiyoyi
Tesla ta afka wani gida, ta yi ajalin tsohuwa mai shakara 76
Wata mata mai shekara 76 ta rasu bayan wata motar Tesla Model 3 ta kutsa cikin gidanta a jihar Texas da ke ƙasar Amurka a ranar Jumma’a 19 ga Yuni.
Ƙarin Bidiyoyi