Ministan Makamashi na Qatar ya ce fashewar ta yi ajalin akalla mutum 13 “’yan kasashen India da Pakistan”, tare da jikkata wasu 66, amma ya ce fashewar ta afku ne sakamakon hatsari ba wai saboda zagon kasa ko harin maƙiya ba.

00:22

00:22
Ƙarin Bidiyoyi
Wani abu ya fashe a wajen ajiye iskar gas a Qatar
Wasu abubuwa sun fashe a garin Ras Laffan mai masana’antu da ke Qatar a ranar 21 ga Yuni, a wani wajen sarrafa iskar gas a yayin da aka dawo bakin aiki.
Ƙarin Bidiyoyi