Yaran Falasɗinawa aƙalla 250 ne a yanzu haka ake tsare da su a wuraren tsare jama'a a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da aka mamaye da Gabashin Birnin Ƙudus. Ƙungiyoyin kare haƙƙin bil'adama sun tattara bayanin rahotanni na duka da killacewa.

00:32

00:32
Ƙarin Bidiyoyi
Sojojin Isra'ila sun kama wani yaro Bafalasdine a Gabar Yamma da aka mamaye
Dakarun Isra'ila sun rufe fuskar wani yaro Bafalasɗine sannan suka tafi da shi daga gidansu yayin wani samame a ƙauyen Qaryut, kudancin Nablus a Gaɓar Yamma da Kogin Jordan da aka mamaye a ranar 25 ga Yuni.
Ƙarin Bidiyoyi