| Hausa
Zaben 2027: Abin da ke hana mata kai wa gaci a siyasar Nijeriya
06:10
Zaben 2027: Abin da ke hana mata kai wa gaci a siyasar Nijeriya
Mata na kaɗa ƙuri'a, suna yaƙin neman zaɓe, suna gina jam'iyyu... amma idan aka zo batun kujerun mulki, me ya sa ba sa kai wa gaci? Yayin da zaɓen 2027 ke ƙaratowa, mun binciko manyan dalilan da ke hana mata samun wakilci a siyasar Nijeriya.
Ƙarin Bidiyoyi
Amfanin kallon faduwar rana ga lafiyarmu
Farfado da layin jirgin ƙasa ta Istanbul zuwa Madina
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026