Shugabannin manyan ƙasashen NATO, ciki har da Donald Trump, sun hallara a Turkiyya domin taron ƙoli na 36 na ƙungiyar.
Me ake tattaunawa? Me ya sa Turkiyya ke da muhimmanci a wannan taro? Kuma me ya sa abubuwan da za a yanke shawara a Ankara za su iya shafar duniya har da Afirka? Ga rahoton Halima Umar Saleh daga Ankara.
