Sannan akwai daya bangaren na wasu gungun mutane ko kungiyoyin asiri da ke tara mata a cibiyoyin da ake kira “baby factories” ko “child harvesting centers”.


Ƙarin Bidiyoyi
Haɗarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Ana samun rahotanni daga wasu sassan Nijeriya da ke nuna yaduwar masu safarar kwayoyin halitta na mata, wadanda ke hilatar ‘yanmata da kudi, don sayan kwayayen mahaifarsu ko biyan su kudi domin hayar mahaifar tasu dungurungun.
Ƙarin Bidiyoyi