| Hausa
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
00:36
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
Wani butum-butumi da ya fafata da mutane ya kafa bajintar duniya a gasar gudun sassarfada aka yi a birnin Beijing ranar Lahadi.

Wasu daga cikin butum-butumi din suna da saurin motsi kwarai, suna gudu kamar fitaccen dan tseren nan Usain Bolt, yayin da wasu kuma kwarewarsu ba ta kai haka ba.

Ƙarin Bidiyoyi
Mutanen da ake dauka haya don su yi kuka lokacin jana'iza
Takaddama kan saka hijabi a gasar Olympiad a Rasha
Turkiyya ta kai wa fararen-hula a Lebanon kayan abinci sakamakon hare-haren Isra'ila
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Taron Antaliya: Hada kai don zaman lafiya a yankin Falasdinu
WhatApp ya shiga tsaka mai wuya kan tsare-sirri