Hukumomi sun ce an sheƙa ruwan sama kamar da bakin-ƙwarya bayan guguwar.

01:10

01:10
Ƙarin Bidiyoyi
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
Wata gagarumar guguwa mai ɗauke da ƙura ta mamaye yankin Xinjiang na ƙasar China ranar 17 ga watan Afrilu. Kyamarorin birnin Shihezi sun ɗauko bidiyon yadda guguwar ta mamaye yankin.
Ƙarin Bidiyoyi