Fitaccen ɗan fim din wanda ya daɗe yana cikin harkar, aka kuma fi saninsa da Auta Baita a shiri mai dogon zango na Arewa24 wato Kwana Casa'in, ya ce har akwai lokacin da kada ya kusa cinye shi a wajen ɗaukar fim.

10:58

10:58
Ƙarin Bidiyoyi
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Wani fitaccen ɗan fim din Hausa Musa Muhammad Abdullahi ya shaida wa TRT Afrika Hausa irin faɗi-tashinsa a harkar fina-finai tsawon lokaci.
Ƙarin Bidiyoyi