| Hausa
WhatApp ya shiga tsaka mai wuya kan tsare-sirri
01:17
WhatApp ya shiga tsaka mai wuya kan tsare-sirri
Saƙonnin biliyoyin masu amfani da manhajar WhatsApp yanzu haka suna fuskantar bincike bayan wasu sabbin zarge-zarge sun sake rura wutar damuwa a duniya game da ko da gaske WhatsApp yana sirrinta sakkoni jama’a.

Yayin da masu suka, ciki har da Elon Musk, ke tambaya kan tsarin tsaron sirri na manhajar, sannan wasu masu amfani da shi ke komawa ga wasu manhajojin kamar su Telegram da Signal, muhawara kan boye bayanan sirri da kuma tattara muhimman bayanaina ci gaba da ruruwa.


Ƙarin Bidiyoyi
Mutanen da ake dauka haya don su yi kuka lokacin jana'iza
Takaddama kan saka hijabi a gasar Olympiad a Rasha
Turkiyya ta kai wa fararen-hula a Lebanon kayan abinci sakamakon hare-haren Isra'ila
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
Taron Antaliya: Hada kai don zaman lafiya a yankin Falasdinu