| Hausa
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
03:35
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
A ƙarshen makon da ya wuce ne aka kammala Taron Majalisun Kasashen Duniya na IPU karo na 152 a birnin Istanbul na Turkiyya kuma ya samu halartar ‘yanmajalisu kusan 3,000 daga fadin duniya domin nemo hanyoyin kawo zaman lafiya mai ɗorewa.

Daga cikin halartan har da Mataimakin Shugaban Majalisar Wakilai na Nijeriya, Benjamin Kalu da Dr Abdou Moustapha, wani ɗan majalisa daga Nijar.

Ƙarin Bidiyoyi
Mutanen da ake dauka haya don su yi kuka lokacin jana'iza
Takaddama kan saka hijabi a gasar Olympiad a Rasha
Turkiyya ta kai wa fararen-hula a Lebanon kayan abinci sakamakon hare-haren Isra'ila
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
Taron Antaliya: Hada kai don zaman lafiya a yankin Falasdinu
WhatApp ya shiga tsaka mai wuya kan tsare-sirri