| Hausa
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
01:53
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
Baya ga tattaunawa kan makomar siyasa da ƙawancen ƙasashen duniya, Taron Diflomasiyya na Antalya Diflomacy Forum na shekarar 2026 ya kuma zama wani dandali na tallata al’adu, cikinsu har da al’adun Afirka.

Kayayyakin da ake bajekolinsu sun fito ne daga kasashe fiye da 40 na Afika, cikinsu har da Nijeriya, Nijar da Ghana kuma sun hada da sakar hannu da sassaka da sauransu.

Ga yadda abin ya kasance.

Ƙarin Bidiyoyi
Mutanen da ake dauka haya don su yi kuka lokacin jana'iza
Takaddama kan saka hijabi a gasar Olympiad a Rasha
Turkiyya ta kai wa fararen-hula a Lebanon kayan abinci sakamakon hare-haren Isra'ila
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
Taron Antaliya: Hada kai don zaman lafiya a yankin Falasdinu
WhatApp ya shiga tsaka mai wuya kan tsare-sirri