| Hausa
Mutanen da ake dauka haya don su yi kuka lokacin jana'iza
02:43
Afirka
Mutanen da ake dauka haya don su yi kuka lokacin jana'iza
Iyalan da suka yi rashin ‘yan'uwa a yammacin Kenya na ƙara ɗaukar ƙwararrun masu kukan mutuwa, inda suke biyan su kuɗi domin su taimaka wajen nuna jimami kan mutuwar masoyansu

Ana samun hakan ne musamman a cikin al’ummar Luo, inda jana’iza ke da matuƙar muhimmanci a al’ada. Ga dalilan da ke sa hakan ke ƙaruwa.

Ƙarin Bidiyoyi
Takaddama kan saka hijabi a gasar Olympiad a Rasha
Turkiyya ta kai wa fararen-hula a Lebanon kayan abinci sakamakon hare-haren Isra'ila
Gagarumar guguwa mai dake da kura ta mamaye yankin Xinjiang na China
IPU: Abin da ya faru a taron kungiyar 'yanmajalisu ta duniya a Istanbul
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
Taron Antaliya: Bajekolin kayan Afirka a babban taron diflomasiya na duniya
'Saura kadan kada ya cinye ni a wajen daukar fim a Kogin Kaduna'
Butum-butumi ya kafa bajintar duniya a gasar tsere ta Beijing
Taron Antaliya: Hada kai don zaman lafiya a yankin Falasdinu
WhatApp ya shiga tsaka mai wuya kan tsare-sirri