Kungiyoyin kare hakkin dan Adam da masana shari’ar da masu sharhi kan al’amuran siyasa suna ci gaba da mayar da martani dangane da wata sanarwar gargadi da Hukumar Kula da Kafofin Yada Labarai a Nijeriya (National Broadcasting Commission - NBC) ta fitar, inda take gargadin gidajen yada labarai a fadin kasar, kuma ta yi barazanar daukar matakai masu tsauri wajen tabbatar da bin ka’idojin aikin jarida na Nijeriya (wato Nigeria Broadcasting Code).

02:45

02:45
Ƙarin Bidiyoyi
Gargadin NBC ga kafofin yada labarai a Nijeriya
Hukumar NBC ta yi barazanar daukar matakai masu tsauri wajen tabbatar da bin ka’idojin aikin jarida na Nijeriya (wato Nigeria Broadcasting Code).
Ƙarin Bidiyoyi