| Hausa
Taron Koli na Kungiyar Tsaro ta NATO ya kankama a Birnin Ankara na Turkiyya
01:15
Taron Koli na Kungiyar Tsaro ta NATO ya kankama a Birnin Ankara na Turkiyya
Ku bibiyi TRT Afrika Hausa a duka shafukanmu domin samun sahihai da kuma gamsassun rahotanni a tsawon lokacin da za a yi ana yin taron NATO, wanda Turkiyya ke karbar bakuncinsa.

A ranar Talata 7 ga wata da Laraba 8 ga watan Yuli, shugabanni daga kasashen duniya musamman mambobin NATO ciki har da mai masaukin baki Shugaba Erdogan da Donald Trump na Amurka da sauran manyan jami'ai za su tattauna kan wasu ƙalubalen tsaro mafiya girma da ke fuskantar al'ummar duniya—daga rikice-rikice da ta'addanci zuwa haɗakar tsaro da zaman lafiya a yankuna.

Ƙarin Bidiyoyi
Amfanin kallon faduwar rana ga lafiyarmu
Farfado da layin jirgin ƙasa ta Istanbul zuwa Madina
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026