An gano shi ne a kusa da wata sarkakiyar bishiyoyi yayin da ake nemansa da jirgi ta sama, an dauke shi zuwa waje mai aminci sannan aka sada shi da mahaifiyarsa a cikin koshin lafiya.


Ƙarin Bidiyoyi
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida
‘Yansandan Victoria sun saki bidiyon lokacin da aka gano William mai shekaru 17 da ransa a ranar 12 ga Nuwamba, bayan ya bata kusan mako guda a Dajin Victoria Gippsland.
Ƙarin Bidiyoyi