Mayaki ya ce idan kasashen Afirka na son magance matsalar tsaro, ya kamata a mayar da hankali kan samar da ci gaba a matsayin hanyar yakar ta’addanci


Ƙarin Bidiyoyi
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
Tsohon Firaministan Nijar Ibrahim Assane Mayaki, ya yaba wa alakar Turkiyya da kasashen Afirka a wurin taron TRT World Forum.
Ƙarin Bidiyoyi