Afirka
Gwamnatin Ghana za ta kashe dala miliyan 450 domin gina kamfanin sarrafa sinadarin Manganese
Shugaban Ghana Nana Akufo-Addo ya ce wannan yunƙurin da ake yi duka ana yin sa ne domin tabbatar da cewa an samu kuɗi a ƙasa da kuma haɓaka tsarin da gwamnatin ƙasar ta fito da shi na ƙarfafa masana’antu.Kasuwanci
Tashin dala daya zuwa N1,300 - ina matsalar take?
Sai dai duk da cewa ba kowane fanni tashin dalar ke shafa ba, musamman kananan kasuwanci amma a wasu lokutan a kan ji masu kananan sana’o’I irin mai yalo da mai rake ma sukan yi korafin cewa tashin dalar ya jawo sun kara farashin kayayyakinsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli