Afirka
Ministan Tsaro da shugabannin sojojin Nijeriya za su tare a Sokoto don fatattakar Bello Turji da sauran ‘yan ta’adda
A lokacin da suke yankin na Arewa Maso Yamma, “Za su sa ido kan ayyukan soja don tabbatar da cewa an gama da Bello Turji da tawagarsa,” a cewar wata sanarwa ta Ma’aikatar Tsaron Nijeriya ta fitar a daren Lahadi.Afirka
Sojojin Nijeriya sun kashe ƴan ta'adda da yawa a Katsina da Zamfara
Sojojin Nijeriya sun yi ba-ta-kashi da ƴan bindiga a wasu ƙauyuka na ƙaramar hukumar Faskari da ke Katsina inda suka kashe guda takwas tare da ƙwato bindigogi uku ƙirar-gida, da kakin soji da hatsi mai yawa, a cewar sanarwar.Afirka
Ƴan bindiga sun kashe mutum 12 a Kaduna, sun kai hari a ofishin ƴan sanda a Zamfara
Harin, wanda ƴan bindigar suka kai a ƙauyen Gindin Dutse Makyali na Kajuru, ya yi sanadin jikkatar mutum 15 bayan an cinna wa gidajensu wuta, in ji Isa Yusuf, wani shugaban matasan yankin a hira ta wayar tarho da kamfani dillancin labarai na Anadolu.Afirka
Rundunar 'yan sandan Nijeriya ta 'ceto mutum 154' daga hannun masu garkuwa da mutane
"Daya daga cikin manyan nasarorin da muka samu ita ce kama wani gungun mutane a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna wadanda su ne manyan masu kai makamai ga 'yan bindigar da suka addabi jihohin Neja da Zamfara da Kaduna," a cewar sanarwar.Afirka
An bayar da umarnin tura manyan 'yan sanda fadin Nijeriya don karfafa sashen leken asiri
Sanarwar ta ambato Babban Sufeton 'yan sandan Nijeriya Olukayode Egbetokun yana bayar da umarnin tura 'yan sanda 54 masu mukamin Mataimakan Kwamishinonin 'yan sanda "domin su jagoranci sassan leken asiri na yankuna da jihohi da ke fadin kasar."
Shahararru
Mashahuran makaloli