Karin Haske
Yadda rashin abinci mai gina jiki ya zama sabuwar matsalar jinƙai a arewa maso gabashin Nijeriya
Rikici da sauyin yanayi da ambaliyar ruwa sun tsananta matsalar ƙarancin abinci a yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya inda rashin abinci mai gina jiki a tsakanin ƙananan yara a yankin tafkin Chadi ya karu da kashi 24 cikin dari a shekara ɗaya kacal.Karin Haske
Shirin Namibiya da Zimbabwe na kashe namun daji don ciyar da al'ummarsu ya janyo ce-ce-ku-ce
Matakin da ƙasar Namibiya da Zimbabwe suka ɗauka na kashe namun daji domin ciyar da al'ummomin da ke fama da yunwa sakamakon mummunan yanayi na fari, ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin masu rajin kare muhalli da ke fargabar matakin na iya janyo cikas.
Shahararru
Mashahuran makaloli