Duniya
Saudiyya ta gayyaci shugabannin ƙasashen Larabawa don tattauna batun Gaza ranar Juma'a
Yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza ta shiga kwana na 33 a yau — bayan yaƙin kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin ya kashe Falasɗinawa fiye da 48,297, ko da yake daga baya an tabbatar mutanen sun kusa 62,000.Duniya
Za a iya ɗaukar matakin shari'a a kan Amurka da Jamus saboda bai wa Isra'ila kashi 99% na makamai: Wakilin MDD
Kisan ƙare dangin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwana na 447, kuma ya kashe aƙalla Falasdinawa 45,399 tare da jikkata 107,940. A Laebanon kuwa, Isra'ila ta kashe mutum 4,048 tun Oktoban 2023 kana tana ci gaba da take yarjejeniyar 27 ga Nuwamba.Duniya
Rahoton Amnesty na 'kisan kare dangi' ya nuna cewa duniya na bukatar 'daukar mataki' - Hamas
Yaƙin da Isra'ila take yi a Gaza — wanda ya isa kwana na 426 — ya kashe Falasɗinawa aƙalla 44,532 tare da jikkata mutum fiye da 105,538. A Lebanon, Isra'ila ta amince ta tsagaita wuta bayan ta kashe fiye da mutum 4,047 tun daga Oktoban 2023.Türkiye
Goyon bayan zalunci ma zalunci ne: Saƙon Erdogan na nuna goyon bayan Gaza
A ci gaba da jaddada goyon bayansa ga Falasdinawa a Gaza, Shugaba Erdogan ya bayyana tsananin tausayinsa ga wadanda ake zalunta yayin da ya kuma yi fatali da kawayen Isra'ila kan goyon bayanta da suke yi a yakin da Tel Aviv ke ci gaba da yi a Gaza.Duniya
Kotun ICC ta ba da umarnin kama Netanyahu da tsohon Ministan Tsaron Isra'ila Gallant kan laifukan yaƙi
A ranar 20 ga watan Mayu, Mai Shigar da Kara na ICC Karim Khan ya ce ya fitar da takardar sammaci ta kama Netanyahu da Gallanta saboda laifukan zaluntar bil'adama da aikata laifukan yaƙi a Gaza.
Shahararru
Mashahuran makaloli