Ra’ayi
Yadda shafukan sada zumunta ke fayyace gaskiya a lokacin da kafafen watsa labaran Yamma ke faɗar ƙarya a kan yaƙin Gaza
Ta yaya ƙasashen duniya ke mayar da martani? Bari mu tsaya mu yi duba dangane da yadda kafofin watsa labarai na duniya ke bayar da rahoto a kan wannan yaƙin da waɗanda ake watsawa a soshiyal midiya.Duniya
Falasɗinawa sama da 9,600 na tsare a gidajen yarin Isra'ila
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 269 tana yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 37,877 — galibinsu mata da yara –– sannan kimanin mutum 86,969, sun jikkata, kana fiye da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzai kuma Isra'ila ta sace kusan mutum 9,500.Duniya
Rundunar Al Qassam ta ƙungiyar Hamas ta kashe sojojin Isra'ila a Rafah
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga rana ta 239, ya kashe aƙalla Falasɗinawa 36,284 — kashi 71 daga cikinsu mata ne da yara da jarirai — ya kuma jikkata mutum 82,057, a cewar hukumomi, yayin da fiye da mutum 10,000 ke binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Isra'ila ta tabbatar da cewa dakarunta suna tsakiyar Rafah kuma suna faɗaɗa hare-hare
Isra'ila ta kashe Falasɗinawa fiye da 36,284 - galibinsu mata da yara da jarirai - a hare-haren da ta kwashe kwana 238 tana kai wa Gaza, kana ta jikkata sama da mutum 82,057, yayin da kuma aƙalla mutum 10,000 ke binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Adadin mutanen da suka mutu a Gaza ya kai 35,857 yayin da Isra'ila ke zafafa jefa bama-bamai
Isra'ila ta kwashe kwana 231 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,857 — galibinsu jarirai da mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 80,290, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Afirka
Sudan na dab da faɗawa cikin 'bala'in yunwa mafi girma a duniya' — MDD
Shirin Samar da Abinci na Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi gargaɗi cewa "lokaci yana ƙurewa a ƙoƙarin hana faɗawa cikin bala'in yunwa" da watsuwar yaƙi a yankin El Fasher sakamakon rashin samun damar shigar da kayan agajin jinƙai.Duniya
Erdogan na Turkiyya ya soki yadda Amurka ke murƙushe zanga-zanga a jami'o'i
Isra'ila ta kwashe kwana 209 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,568 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,765 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.
Shahararru
Mashahuran makaloli