Kasuwanci
Nijeriya ta rage yawan lantarkin da take sayar wa Nijar da Benin da Togo
A wata sanarwa da hukumar ta fitar, ta ce sashen da ke samar da wutar lantarkin ya jawo wahalhalu ga ƴan Nijeriya sakamakon an fi bayar da muhimmanci ga wutar lantarkin da ake bai wa ƙasashen waje fiye da kwastamomin cikin gida.Afirka
Jam'iyya mai mulki a Togo ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokoki — Hukumar Zaɓe
Jam'iyyar Union for the Republic ta Shugaba Gnassingbe ta samu gagarumar nasara a zaɓen majalisar dokokin Togo, bayan kwaskwarimar da aka yi wa kundin tsarin mulkin ƙasar wadda ta sha suka daga wurin 'yan hamayya.Karin Haske
Yadda Afirka ke asarar halittunta masu ban sha'awa a kasuwancin biliyoyin daloli
Hukumar kare hakkin dabbobi ta Duniya ta yi kiyasin cewa ana kama dubban namun daji kowace rana a Afirka kuma ana sayar da su a kasuwanni kan farashin biliyoyin daloli a duniya a matsayin dabbobi masu ban sha'awa.
Shahararru
Mashahuran makaloli