Duniya
Venezuela ta ci TikTok tarar $10m a kan gasar yin bidiyon da ya jawo mutuwar yara
Kotun Ƙolin Venezuela ta ci kamfanin TikTok tarar dala miliyan 10 saboda "rashin aiwatar da matakan" kare yaduwar wani bidiyo na gasa da aka saka wanda ake zargin yaduwwarsa ta yi sanadiyar mutuwar yara uku 'yan Venezuela kwanan nan.Afirka
TikTok ya goge bidiyo fiye da miliyan biyu a Nijeriya saboda karya doka
A cikin rahoton dokokinsa daya fitar a ranar Talata, Tiktok ya ce ya ɗauki wannan mataki ne a ƙoƙarin kamfanin na ci-gaba da bunƙasa kula da abubuwan da ake wallafawa kuma samar da yanayi mai aminci ga masu amfani da shafin.Kasuwanci
Shugaban Amurka zai sa hannu kan dokar haramta TikTok idan majalisa ta amince
Shugaban Amurka Joe Biden ya ce zai sanya hannu kan dokar haramta TikTok da zarar majalisar dokokin ƙasar ta amince da wani ƙudurin doka da ke neman haramta shafin. Amma Donald Trump ya ce haramta TikTok tamkar tallafa wa shafin Facebook ne.
Shahararru
Mashahuran makaloli